Saturday, 20 October 2018




Adam A. Zango tare da tsohon me magana da yawun hukumar soji, Kukasheka

Home Adam A. Zango tare da tsohon me magana da yawun hukumar soji, Kukasheka

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan tare da tsohon me magana da yawun hukumar soji ta kasa, Birgediya janar Sani Usman Kukasheka, Adamun ya bayyana cewa ya ji dadin haduwa dashi.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/adam-zango-tare-da-tsohon-me-magana-da.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: