Saturday, 6 October 2018




Shin Ali Nuhu Yayi Askin Mafi Tsada A Kaf Kannywood?

Home › › Shin Ali Nuhu Yayi Askin Mafi Tsada A Kaf Kannywood?

Anonymous

Ku Tura A Social Media



Ali Nuhu Yayi Askin Dubu 500 A Cikin Wani Fim Mai Suna Kazamin Shiri

 





 

 Ali nuhu yayi aski mafi tsada wanda ba a taba yinsa ba a kaf fadin kannywood da kuma tarihinta.

 



 

 
Ali nuhu yayi askin Dubu 500 akan wani shiri mai suna Kazamin Shiri wanda yaja hankalin mutane da kuma masoya na duniya.

Wanda ya dauki nauyin wannan askin da kuma shirin Alhaji Sheshe,
darakta: Sunusi

Share this


Author: verified_user

0 Comments: