Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya gana da zababben gwamnan jihar Osun, Gboyega Isiaka Oyetola da kuma gwamna me barin Gado, Ogbeni Rauf Aregbesola a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja a yau Juma'a.
cigaba da karatu »source https://www.hutudole.com/2018/10/shugaba-buhari-ya-gana-da-gwamnonin-osun.html
0 Comments:
Post a Comment