Wadannan hotunan yanda zanga-zangar da 'yan PDP su ka yi a Abuja ne ya kasance, suna wannan zanga-zangane da nuna kin amincewa da zaben Osun wanda suka ce jam'iyya me mulki, APC ta musu murdiya.
source https://www.hutudole.com/2018/10/zanga-zangar-pdp-abuja-watsawa-su.html
0 Comments:
Post a Comment