Shugaban kasa, Muhammadu Buhari ya amshi bankuncin tsohon shugaban kasar Afrika ta kudu, Thabo Mbeki yau a fadarshi ta Villa dake babban birnin tarayya, Abuja, Mbeki ya jagoranci wata tawagar kungiyar hadin kan Afrika, AU ce zuwa Najeriya.
source https://www.hutudole.com/2018/10/shugaba-buhari-ya-gana-da-tsohon.html
0 Comments:
Post a Comment