Rundunar ‘Yan Sandan Faransa ta kaddamar da bincike game da bacewar shugaban Hukumar ‘Yan Sandan Kasa da Kasa, wato Interpol, Meng Hongwei, wanda shi ne mutun na farko daga kasar China da ya rike wannan mukami.
source https://www.hutudole.com/2018/10/shugaban-yansandan-kasa-da-kasa.html
0 Comments:
Post a Comment