Daya daga cikin ‘yan kakarar shugaban kasa a Inuwar jam’iyyar PDP, kuma sanatan da ke wakiltar Kano a majalisar dattawa, Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana cewa, ko tantama baya da shi cewa idan har jam’iyyar sa ta PDP ta tsayar da shi dan takarar shugaban kasa zai kada Buhari a zaben 2019.
source https://www.hutudole.com/2018/10/tattaunawa-ni-ne-dan-takarar-pdp-da-zai.html
0 Comments:
Post a Comment