Sakataren Yada Labarai na Jam’iyyar APC mai riko, Yekini Nabena, ya fito da jerin sunayen ‘yan takarar gwamna na jihohi 24. Ya ce sauran jihohi 12 kuma ana jira sai an kammala zaben sun a fidda-gwani tukunna.
source https://www.hutudole.com/2018/10/sunaye-yan-takarar-gwamna-jamiyyar-apc.html
0 Comments:
Post a Comment