Wane ne Janar Alkali da ya bata a Filato?
A ranar 29 ga watan Satumba ne kuma rundunar cika aiki da babban hafsan sojin kasa ta Najeriya Laftanal Janar Tukur Buratai ya kafa don neman Janar Alkali, ta gano motarsa a wani kududdufi da ke Lafendeg a yankin Du na karamar hukumar Jos Ta Kudu.Rundunar sojin ta wallafa hoton motar a shafinta na Twitter.Tsallake Twitter wallafa daga @HQNigerianArmyKarshen Twitter wallafa daga @
0 Comments:
Post a Comment