.Idan Ba Mu Kore Ta Ba A 2019, Wallahi Kana Gida
Za A Kwankwasa ma A Sace Ka Don Haka Korar APC
Jihadi ne, Cewar Muttaqa Rabe Darma
Daga Jamilu Dabawa, Katsina
Tsohan shugaban hukumar Kula da asusun man
fetur ta kasa wato (PTDF) kuma jigo a jam'iyyar
adawa ta PDP a jihar Katsina, Injiniya Muttaqa
Rabe Darma ya bayyana cewa babu wani abun da
jam'iyyar APC ta amfanawa 'yan Nijeriya sai kawo
zaman
Babu Abin da jam'iyyar APC Ta Kawowa Nijeriya Sai Satar Mutane Da Yunwa - inji Jamilu Dabawa, Katsina
Home ›
›
Babu Abin da jam'iyyar APC Ta Kawowa Nijeriya Sai Satar Mutane Da Yunwa - inji Jamilu Dabawa, Katsina
0 Comments:
Post a Comment