An bukaci hukumar Hizbah da ta dauki mataki akan wadannan 'yan matan saboda abinda suka yi
Wadannan hotunan wasu 'yan matane dake wata rawar zamani da ake yi ta faduwa kasa, sannan a tashi tsaye, wani bawan Allah me amfani da shafin Twitter ne ya saka hotunan 'yan matan inda yayi kira da hukukar Hizbah da su dauki mataki akan 'yan matan.
Lamarin ya dauki hankulan mutane sosai.
Thursday, 15 November 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Shugabannin 'yan sanda 4 mafi girma za a iya tilasta su kamar yadda IGP Adamu ya daukaShugabannin 'yan sanda 4 mafi girma za a iya tila
Ko An Samo Maganin Cutar HIV AIDS Kuwa,?An kasa gano cutar AIDS daga jikin wani mutum mai
Sojoji Sun Kashe wani agent name PDP A Jihar Rivers State (hotuna)Sojoji Sun Kashe wani agent name PDP A Jihar Rive
Littafin Mijin Ummmata Kashi Na Daya Zuwa Kashi Na Biyar📚 MIJIN UMMATA littafi Na DAYA 📖% Littafin yafa
'Yan sanda ke tsaron rumfar zabe ba sojoji ba - INECHukumar zaben Najeriya INEC ta ce 'yan sanda ne k
An Kama Mutum 50 Kan Rikicin Siyasar Jihar KanoRundunar 'yan sanda ta jihar Kano a Najeriya ta c
0 Comments:
Post a Comment