Friday, 23 November 2018




Bidiyon Da Yaja Hakulan Mutane A Wannan Satin

Home › › Bidiyon Da Yaja Hakulan Mutane A Wannan Satin

Anonymous

Ku Tura A Social Media


Wani dan karamin bidiyo da yaja hakulan mutane yake ta kai kawo a
wayoyi da shafukan sada zumunta wanda kuma mutane sukai ta bayyana
ra’ayoyinsu akan bidiyon wanda yajawa babban mawakin mata Ado gwanja
zagi da kuma kalaman fatan Alkairee dashi da matarsa.

A kwanakin baya mutane da yawa sun san cewa ado isah gwanja wanda
akafi sani da mawakin mata yayi aure wanda ya angwance tare da

Share this


Author: verified_user

0 Comments: