Friday, 23 November 2018




`Yan Ta`adda Sun Kore Mutanen Garin Kursasa Daga Garin A Zamfara

Home › › `Yan Ta`adda Sun Kore Mutanen Garin Kursasa Daga Garin A Zamfara

Anonymous

Ku Tura A Social Media


‘Yan Ta’adda Sun Kore Mutanen Garin Kursasa Daga Garin A Zamfara

Daga Abdurrahman Abubakar Sada

Barayin shanun nan dake Zamfara, sun sake tayar da kayar baya a wannan makon.

A makon nan ne ‘yan ta’addan suka budewa wani gungun ‘yan bangar
sa-kai wuta, inda ‘yan bangar suka gudu zuwa garin Kursasa dake Makotaka
da Badarawa, a Karamar Hukumar Shinkafi, domin neman agaji.







‘Yan

Share this


Author: verified_user

0 Comments: