Duk wanda ya kara zagina a yanar gizo, ko nawa zan kashe sai na sa an daureshi - Inji Ummi Zeezee
Ta kacame tsakanin Ummi Zeezee da wasu a dandalinta na sada zumunta da muhawara na Instagram inda sukayi ta zage-zage, ta uwa ta uba irin wanda ba zasu maimaituba, a shekaran jiyane dai Ummin ta bayyana cewa hauka da rashin sanin ciwon kai yasa talaka har yanzu yake son Buhari duk da cewa bai cika alkawurran da yawa mutane ba.
dole.com ya wallafa labarin kuma labarin ya watsu kamar wutar daji, da alama wannan dalilinne yasa wasu, masoyan shugaban kasar suka je dandalin na Ummin sukata mayar mata da raddi abinda a karshe ya kare da zage-zage irin marasa dadinji.
Da abin ya isheta, Ummi ta bayya cewa daga yau duk wanda ya kara zaginta sai ta rama kuma zata sa 'yan sanda su rika bibiyar duk wanda ya zageta, su shiga dandalinshi, suga inda yake zaune, kawai saidai yaga 'yan sanda akofar gidansu, Ummi ta kara da cewa ko nawane zata biya dan taga an daure wanda ya zageta.
Wednesday, 14 November 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Yan Najeriya Sun Ganewa idanuwansu' Bullion Vans 'ana Shigar da gidan Tinubu a Bourdillon. 'Yan Najeriya Sun Ganewa idanuwansu' Bullion Vans
Sojoji Sun Kashe wani agent name PDP A Jihar Rivers State (hotuna)Sojoji Sun Kashe wani agent name PDP A Jihar Rive
Yar gidan Sarkin Kano ta mayarwa da Ganduje raddi.Yar gidan Sarkin Kano ta mayarwa da Ganduje raddi
Gwamnatin Jihar Kano Zata Yiwa Sarkin Kano Muhammadu Sanusi <> Canji Masarauta A Gobe Asabar.Gwamnatin Jihar Kano Zata Yiwa Sarkin Kano Muhamm
CJN, Mohammed ya yi rantsuwa a cikin shugabanni 250, mambobi ne na Kotun Tsarin MulkiCJN, Mohammed ya yi rantsuwa a cikin shugabanni 2
Littafin Mijin Ummata Kashi Na Shida Zuwa Kashi Na Gwoma😍📚 MIJIN UMMATA littafi Na SHIDA 😘📖% Yana cik
0 Comments:
Post a Comment