Saturday, 17 November 2018




Kannywood Sadik Sani Sadik ya taya matarshi murnar zagayowar ranar haihuwarta

Home Kannywood Sadik Sani Sadik ya taya matarshi murnar zagayowar ranar haihuwarta

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Tauraron fina-finan Hausa, Sadik Sani Sadik kenan a wannan hoton nashi inda yake tare da matarshi, ya tayata murnar zagayowar ranar haihuwarta, muna tayasu murna da fatan Allah ya karo shekaru masu Albarka.





Share this


Author: verified_user

0 Comments: