An Sako Tagwayen Da Aka yi Garkuwa Da Su A Zamfara
Rahotanni sun nuna cewa an sako tagawayen Zamfara da aka yi garkuwa da su bayan masu garkuwan sun karbi naira milyan 15 a matsayin kudin fansa.
Yanzu haka tagwayen sun hadu da iyalansu.
✔ Anonymous Labarai
0 Comments:
Post a Comment