Sunday, 25 November 2018




Ku Kalli Hotunan Yawan Jama an Yakin Neman Zaben APC A Kano

Home Ku Kalli Hotunan Yawan Jama an Yakin Neman Zaben APC A Kano

Anonymous

Ku Tura A Social Media


Wadannan hotunan wani taron siyasa ne da aka yi a Kano inda wasu matasa 'yan Kwankwasiyya suka canja sheka daga PDP zuwa APC, me baiwa shugaban kasa shawara akan sabbin kafafen sadarwa, Bashir Ahmad ya bayyana cewa wannan gwajine suka yi na gangamin yakin neman zaben shugaba Buhari da Ganduje.














Share this


Author: verified_user

0 Comments: