Music: Abdul D One - Alkalami
Sabuwa waka abdul d one mai suna "AlQalami" wannan waka tayi dadi sosai kuma wakar soyayya ce.
*Alqalami da shi na ke rubutan sunanki
*Farko na da karshena soyyaya ce nasan kin fini sani.
*Babu sani babu sabo gun mai son taba ranki zani nuni.
*Alqalami da shi nake rubutun sunanki na baiwa wasu karatu.
*Gani da dan salona zanyiwa masoyina.
*Sanadin kauna na gane tusheni a duniya.
*Soyayya ta fito da Zuciya da yadda nai ambato.
*Babu ni babu jira idan ka bani soyayya sai na shahara.
Download Music Now
0 Comments:
Post a Comment