Real Madrid Ta Shiga Neman Dan Wasan Da Chelsea Da Liverpool Ke Nema
Home ›
›
Real Madrid Ta Shiga Neman Dan Wasan Da Chelsea Da Liverpool Ke Nema
Rahotanni daga kasar Italiya sun bayyana cewa kungiyar kwallon kafa ta
Real madarid ta shiga zawarcin dan wasan kungiyar kwallon kafa ta AC
Millan, Suso domin yakoma kungiyar a watan Janairu. Kungiyoyin Liberpool
da Chelsea ne dai suke zawarcin dan wasan wanda a baya ya taba bagawa
kungiyar kwallon kafa ta Liberpool wasa lokacin da yana matashin dan
wasa kafin kungiyar ta siyar da shi.
0 Comments:
Post a Comment