Sheikh Ibrahim Khalil: Na raba gari da Gwamna Ganduje
LABARAI DAGA 24BLOG
[post by samaila umar lameedo]
A latsa alamar lasifika da ke kan hoton Sheikh Ibrahim Khalil domin sauraren cikakkiyar hirar da ya yi da BBC Hausa.
Sheikh Ibrahim Khalil mai bai wa gwamna Abdullahi Ganduje na jihar Kano a Najeriya shawara a kan ayyukan na musamman ya sanar da murabus daga mukaminsa.
Shaihin malamin ya fada wa wakilin BBC a Kano, Ibrahim Isa cewa bai bayyana dalilinsa na ajiye aikin ba, saboda yana son mutane su yi amfani da hankalinsu wajen gane nufinsa.
Amma ya ki amincewa da maganganun da ake yi cewa ya ajiye mukaminsa ne saboda zargin da ake wa gwamnan Kano da aikata laifukan ci hanci da rashawa.
Sheikh Khalil ya ki fada wa BBC ko zai bayyana dalilan nasa nan gaba.
Ya ce ba zai ce uffan ba ne saboda batun na gaban shari'a:
"Haramun ne malami yayi fatawa akan wata matsala da ke gaban alkali."
Monday, 5 November 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Wasu 'yan APC hudu da aka kama tare da takardun jefa kuri'a, bindigogi a Legas NATIONAL NEWS. Wasu 'yan APC hudu da aka kama tare da takardun j
Osinbajo ya yi magana a kan hawan gwiwar zama mataimakin shugaban kasa Mataimakin Shugaban Yemi OsinbaOsinbajo ya yi magana a kan hawan gwiwar zama mat
Nijeriya ta yanke shawarar 2019: Abin Atiku ya ce bayan da ya yi zabe a Adamawa.Nijeriya ta yanke shawarar 2019: Abin Atiku ya ce
Yan gudun hijira sun nemi da ya taimaka Buhari don kawo shugabanci kusa da talakawa'Yan tawaye sun buhari Buhari don kawo shugabanci
kawai a: Bayan da aka fara amsawa ga hare-haren Obasanjo, Tinubu ya aika da sako ga tsohon shugaban kasakawai a: Bayan da aka fara amsawa ga hare-haren O
Rahotanni na Zaben Shugaban kasa na 2019 Da Mahmood Yakubu, Shugaban Hukumar INEC ta lalasticlala (m): 10:37 amRahotanni na Zaben Shugaban kasa na 2019 Da Mahmo
0 Comments:
Post a Comment