Saturday, 1 December 2018




2019: Mata 62 ne ke takara a Kano - INEC

Home 2019: Mata 62 ne ke takara a Kano - INEC

Anonymous

Ku Tura A Social Media


Mista Shehu ya sanar da hakan ne a yau, Alhamis, ga kamfanin dillancin labarai na kasa (NAN) yayin da yake bayar da kiyasin adadin fam din 'yan takara da hukumar ta karba a jihar Kano. Shehu ya bayyana cewar ofishin INEC a jihar Kano ta karbi sunayen mutane 74 dake takarar kujerar Sanata a sanatoriya uku a jihar. A cewar kwamishinan, daga cikin 'yan takarar kujerar Sanatan 74 da jam'iyyu 32 su

Share this


Author: verified_user

0 Comments: