Saturday 8 December 2018




An kirkiri shafin yaki da labaran karya a Najeriya

Home › › An kirkiri shafin yaki da labaran karya a Najeriya

Anonymous

Ku Tura A Social Media


 An kaddamar da wani sabon shafin mai suna 'CrossCheck Nigeria' a ci gaba
da kokari da daukar matakan yaki da labaran karya, gabanin babban zaben
kasar da ke tafe a watan Fabarairu.


Shafin zai bai wa 'yan jarida da kafofin yada labarai na sassan kasar
damar yin aiki tare domin bincike da watsi da jita-jita, musamman
wadanda ake yada wa ta shafukan sada zumunta.
Shafin zai rika
ankarar da

Share this


Author: verified_user

0 Comments: