Boyayyen labarin Jaruma Sadiya Kabala da ya kamata ku sani
Home ›
›
Boyayyen labarin Jaruma Sadiya Kabala da ya kamata ku sani
Daga Hassan Y.A. Malik
Sadiya Adam Idris na daya daga cikin jaruman Kannywood mata da suka
sha fama da daraktoci da furodusoshi kan sai ta yi soyoayya da su
sakamakon kyan diri da kyawawan idanu da Ubangiji ya yi wa jarumar.
Wannan dalili ne ma ya sanya furodusoshi suka yi ta rige-rigen sanya
ta a manyan finafinai kuma suka yi ta biyanta manya kudade sama da
tsararrakinta don su samu
0 Comments:
Post a Comment