Friday, 21 December 2018




Yadda Jaruman Kannywood Suke Amfani Da Kafafen Sadarwa Na Zamani

Home › › Yadda Jaruman Kannywood Suke Amfani Da Kafafen Sadarwa Na Zamani

Anonymous

Ku Tura A Social Media




A daidai lokacin da siyasa ke kara karatowa, harkoki a kafofin
sadarwa na zamani na kara zafi. Ba a bar jaruman fina-finan Hausa ba a
wannan bangare domin tuni suka fara amfani da yawan mabiyansu wajen kara
tallata ’yan siyasar da suke kauna, tare da baje kolinsu ganin cewa sun
fi da yawa daga cikin ’yan siyasar kasar yawan mabiya a shafukan na
sada zumunta.

Matsalolin da yawanci

Share this


Author: verified_user

0 Comments: