Abune Mai Sauki Domin Samun Wannan Garabasa Saikun Bi Wa'innan Tsarin.
Tsarin Saiku Sanya Kudi A Layinku Na #300 Ko #500
Daga Nan Saiku Tura
V300 Zuwa 131
Ko Kuma
V500 Zuwa 131
Zaku Sami Kyautar Kudin Kira har 1975 da Kuma 100MB amma Saika Sa #500
Idan Kuma Kasa Dari #300 Zasu Baka 975 na Kira Da Kuma 50MB ..
0 Comments:
Post a Comment