Monday, 24 December 2018




NEWS:- Limaman Coci 700 Sunyiwa Dalibansu Fyade

Home NEWS:- Limaman Coci 700 Sunyiwa Dalibansu Fyade

Anonymous

Ku Tura A Social Media
tw
Limaman Coci 700 Sun Yi Wa Kananan
Yara Fyade
A na zargin Limaman Cocin Katolika 700
da yi wa kananan yara fyade a Jahar
Illinois ta Kasar Amurka.
A baya dai Cocin ya ce Limamai 185 kawai ke fuskantar zargin. Ma'aikatar
Shari'a a Illinois ta ce cocin bai yi
binciken da ya kamata don gano
hakikanin yawan Limamansa da ke
fuskantar zargin ko sanar da hukumomi
kan zargin ba. A baya dai an sha samun Limaman Coci
da irin wannan laifin amma jagororin
Cocin su yi wa lamarin rikon sakainar
kashi ko su yi rufa-rufa ba tare da daukar
mataki ba.
please Ku tura zuwa sauran Groups

Share this


Author: verified_user

0 Comments: