Everton tana aiki tare da hukumar da take
yaki da nuna wariyar bambanci launin fata, don bincikar
wadanda suka rera waka ta wariyar launi ga dan wasanta dan
kasar Colombian Yerry Mina.
Kungiyar ta Everton tace tana da masaniyar cewa, an wallafa
faifayen Bidiyo na nuna banbanci launi, a shafin sada
zumunta na yanar gizon wasu wanda ta nisanta kanta da
cewar bata da alaka da kulob din.
A shekara ta 2017 an gargadi magoya bayan Manchester
United kan irin wannan munmunar dabi'ar ta wariyar launi fata
kan dan wasanta Romelu Lukaku.
Da zaran an kammala bincike wajan gano waddanda suka
aikata wannan lamari, hukumar ta yaki da nuna wariya zata
tura da rahoto zuwa ga hukumar kula da wasan kwallon kafa
ta Football Association domin hukunta wanda suke da hanu
kan lamarin.
Sunday, 23 December 2018
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Messi da Suarez sun ci kwallaye fiye da na Madrid Messi da Suarez sun ci kwallaye fiye da na Madrid
Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika sau biyu a jere Salah ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon Afrika
City ta ci gaba da kankane teburin Premier[post by samaila umar lameedo] City ta ci gaba da
Man United star McTominay ya ƙulla kwangila mail tsawo a Old TraffordMan United star McTominay ƙulla kwangila tsawo a
CAF ta kwace gasar kwallon kafa daga wurin Kamaru[post by samaila umar lameedo]CAF ta kwace gasar
Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon shekarar 2018Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon shek
0 Comments:
Post a Comment