Sunday, 16 December 2018




Rundunar Sojin Najeriya Ta Fatattaki Hukumar Majalisar Dinkin Duniya Daga Borno

Home › › Rundunar Sojin Najeriya Ta Fatattaki Hukumar Majalisar Dinkin Duniya Daga Borno

Anonymous

Ku Tura A Social Media




-


Hukumar
Sojin Najeriya ta sanar da dakatar da duk wasu ayyukan jin kai da wata
hukumar majalisar dinkin duniya dake kula da kanan yara, UNICEF takeyi a
jahar Borno, dama sauran yankunan Arewa maso gabas gaba daya.

Jaridar PR Nigeria ta ruwaito mataimakin daraktan watsa labaru na
rundunar Sojin Najeriya, Kanal Onyeama Nwachukwu ne ya sanar da haka a
ranar Juma’a 14 ga watan Disamba,

Share this


Author: verified_user

0 Comments: