`Yan Sanda Sun Bude Wuta Kan `Yan Shi`a Masu Muzahara
Home ›
›
`Yan Sanda Sun Bude Wuta Kan `Yan Shi`a Masu Muzahara
‘Yan Sanda Sun Bude Wuta Kan ‘Yan Shi’a Masu Muzahara A Kaduna
Daga Bilya Hamza Dass
Rahotanni daga jihar Kaduna sun bayyana cewa jami’an ‘yan sanda sun
bude wuta don tarwatsa taron Mabiya Shi’a da suka fito zanga zanga yau a
garin Kaduna.
Wani ganau dake wajan da abin ya faru ya bayyana yadda abin ya faru a
daidai Kano Road, inda ya ce “lokacin da ‘yan Shi’a suka fito suna
dauke da
0 Comments:
Post a Comment