Rundunar `Yan Sanda Sun Kama Masu Hada Maganin Bogi
Home ›
›
Rundunar `Yan Sanda Sun Kama Masu Hada Maganin Bogi
RUNDINAR ‘YAN SANDA SUNYI BABBAN KAMU
Daga Datti Assalifya
Rundinar kwararrun ‘yan sanda na IGP Intelligence Response Team
(IRT) karkashin jagorancin DCP Abba Kyari sun samu nasaran cafke wasu
mutane hudu da suke sana’ar harhada magunguna na bogi a jihar Lagos
Bayan bayanan sirri da aka samu a kansu, jami’an ‘yan sanda sunbi
diddiginsu aka cafkesu tare da gano dakin da suke harhada
0 Comments:
Post a Comment