Sunday, 23 December 2018




YADDA ZAKAJI HIRAR DA BUDURWARKA TAKEYI YAYIN DA WANI YA KIRATA A WAYA BATARE DATA SANIBA

Home YADDA ZAKAJI HIRAR DA BUDURWARKA TAKEYI YAYIN DA WANI YA KIRATA A WAYA BATARE DATA SANIBA

Anonymous

Ku Tura A Social Media
SHIN KOKASAN ZAKA IYA
SAURAREN HIRAR DA
BUDURWARKA TAKE IDAN WANI
YAKIRATA AWAYA BATAREDA
TASAN KANAJIBA???



nasan abin
zakujishi da ban mamaki sosai
amma indai kun nutsu kunyi
yadda nace kuyi zaku iya.



YADDA ZAKUYI AIKIN


kasamu
wayar tata kokuma wayar
wanda kakeso kaji hirar tasa
kawai sai ku danna
**67* sai
lambar wayarka sannan #
misali
**67*08067xxxx#
sai kayi send.


shikkenan duk
wanda yakira wayarta zatayi
ringing a wayarta bayan wasu
en lokuta sai kaima kiran
yashigo wayarka to amma
karka daga kadan jira ta daga
da kanta daganan kawai sai
kara a kunnenka zakaji duk irin
hirar dazasuyi batareda sunsan
kanajinsuba
DOMIN FITA DAGA
TSARIN danna ##67# amma ka
tabbata wayoyinku da kudi da
taka da tatan.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: