Sunday 20 January 2019




Atiku yace buhari Na Tsoron Mahawara Dani

Home Atiku yace buhari Na Tsoron Mahawara Dani

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Dan takarar Shugabancin Kasar nan karkashin people democratic party (PDP)
Alhaji Atiku Abubakar, ya ce ba batun Dan takara ya kawo mu nan ba maganar da ya kawo mu Shine Shugabancin Najeriya kuma an yi cewa zamu hadu karfe 7 na yamma amma gashi hatta ni da nake Amurka na iso Buhari bai zo ba.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: