Wednesday, 16 January 2019




BABU RUWANMU DA SHARI'AR ALKALIN ALKALAN NAGERIA

Home › › BABU RUWANMU DA SHARI'AR ALKALIN ALKALAN NAGERIA

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Bangaren shugaban kasa sunce babu sa hannunsu a shari'ar da akema shugaban alkalan Nageria.

Babban mai shari'ar bai bayyana agaban kotun da'ar ma'aikataba tunda fari, lamarin dayasa aka Dadage zaman zuwa wani lokaci.

Gwmnati na zarginshi dakin bayyana kadarorinshi, Wanda hakan ya sabawa dokar kasar.

Yan adawa na ganin lamarin amatsayin wani matakine na sauke shugaban alkalan.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: