Masu shigar da kara sunce basu yadda da hukuncin kotin ICC ta daukaba na sakin Mr BAGBO.
Kotun ta saki BAGBO a satin daya wuce ranar talata.
Anzargi BAGBO da cin zarafin mutane tare da keta hakkin dan Adam.
Tsohon shugaban yaki amincewa da shan kayi a zaben da aka bayyana alassan otara amatsayin Wanda ya lashe zaben
ZA'A MAIDA TSOHON SHUGABAN IVORY COAST KOTU
Home ›
›
ZA'A MAIDA TSOHON SHUGABAN IVORY COAST KOTU
0 Comments:
Post a Comment