Saturday, 19 January 2019




BUHARI ZAI BUDE TASHAR JIRGIN RUWA A NIGER

Home › › BUHARI ZAI BUDE TASHAR JIRGIN RUWA A NIGER

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Shugaban Nageria Muhammad BUHARI  ya isa jihar Niger domin bude tashar jirgin ruwa.

Shugaban ya isa tare da rakiyar sakataren gwamnatin tarayya
Boss mustapha, ministan sufuri
Rotimi Ameachi.

Andade ana jiran Shugaban ya bude wannan tasha.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: