Sunday, 13 January 2019




Kalli dan dazon jama'ar da suka fito tarbar Osinbajo a Naija

Home Kalli dan dazon jama'ar da suka fito tarbar Osinbajo a Naija

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Kalli dan dazon jama'ar da suka fito tarbar Osinbajo a Naija

Mataimakin shugaban kasa, Farfesa Yemi Osinbajo kenan a wadannan hotunan yayin da yaje jihar Naija yakin neman zabe, jama'a da damane suka fito inda suka nuna mai goyon baya.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: