Sunday, 13 January 2019




Kalli Ministan ilimi yayinda ya kaiwa Sheikh Dahiru Bauchi ziyara

Home Kalli Ministan ilimi yayinda ya kaiwa Sheikh Dahiru Bauchi ziyara

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Kalli Ministan ilimi yayinda ya kaiwa Sheikh Dahiru Bauchi ziyara

Ministan Ilimi, Malam Adamu Adamu kenan a wannan hoton yayin da ya kaiwa shehin malamin addinin Islama, Sheikh Dahiru Bauchi ziyara.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: