Monday, 14 January 2019




Kalli zafafan hotunan Jamila Nagudu da abokiyar aikinta

Home Kalli zafafan hotunan Jamila Nagudu da abokiyar aikinta

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Kalli zafafan hotunan Jamila Nagudu da abokiyar aikinta

Tauraruwar fina-finan Hausa, Jamila Nagudu kenan a wadannan kayatattun hotunan nata da ta haskaka inda take tare da abokiyar aikinta, Fati Yola, muna musu fatan Alheri.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: