Sheikh dahiru bauchi yace
Zaben 2019 jama'a su zabi
Wanda Ya dace, amma su duba
Cancanta kuma Wanda zaiji tausayinsu.
Ya fadi haka lokacinda
Yake zantawa da dalibansa
Da kuma manema labarai
SHEIKH DAHIRU BAUCHI YA FADI RA'AYINSHI A ZABEN 2019
Home ›
›
SHEIKH DAHIRU BAUCHI YA FADI RA'AYINSHI A ZABEN 2019
0 Comments:
Post a Comment