
kasa, Muhammadu Buhari a Facebook da
ya koma goyon bayan Atiku Abubakar,
Rabiu Biyora ya bayyana abinda Atikun ya
gayamai. Ina son kasancewa shugaban Nigeria ne,
don samar da kyakkyawar rayuwa ga
al'ummar kasa, inga arziki ya yawaita a
dukkan gidaje, yan Nigeria su amfana da
arzikin kasarsu ta yadda abunci da kayan
masarufi zasu dena wahalar dasu. Zanyi amfani da kwarewata a fannin
tattalin arziki, wajen janyo manya
manyan Kamfanonin duniya zuwa
Nigeria, musammam yankin Arewa da
masana'antu suka durkushe.. Bani da burin daya wuce inga al'umma
cikin kwanciyar hankali da wadata tunda
Allah ya basu arzikin da zasu kasance
cikin wadatar.... Rabiu ina tabbatar maka da cewa
matasa ne zasu kasance a gaba idan na
zama shugaban Nigeria, domin sune ya
kamata su jagoranci kasarsu kuma suke
dauke da sabbin dabarun da zasu
temaka wajen kawowa Nigeria babban cigaba a dukkan bangarori.
HTD
0 Comments:
Post a Comment