Wednesday, 2 January 2019




Nura m inuwa ya karbi mukamin shugaban mawakan kamfen atiku abubakar

Home Nura m inuwa ya karbi mukamin shugaban mawakan kamfen atiku abubakar

Anonymous

Ku Tura A Social Media

Labari da dumi duminshi ayau ne shahararren mawakin nan wato nura m inuwa yakarbi mukamin zama shugaban mawakan kamfen atiku abubakar 2019 wanda yake takarar shugaban kasar nigeria

Lamarin dai ya kawo cecekuce atsakanin mawakan nigeria

Share this


Author: verified_user

0 Comments: