Friday, 4 January 2019




Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon shekarar 2018

Home Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon shekarar 2018

Anonymous

Ku Tura A Social Media

Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon shekarar 2018

Tauraron dan kwallon kafar kasar Portugal me bugawa kungiyar Juventus wasa, Cristiano Ronaldo ya lashe kyautar gwarzon dan kwallon shekarar 2018 ta Globe Soccer Awards da aka yi a Dubai, karo na 5 kenan yana lashe wannan kyauta.

Share this


Author: verified_user

0 Comments: