Shekarar 2018 ce mafi muni a gareni>>Adam A. Zango
Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango ya bayyana cewa, shekarar 2018 data gabata ce shekara mafi muni a gareshi, Adamun ya bayyana hakane a shafinshi na sada zumunta, ko me yayi zafi?
Adamu ya kara da cewa amma in Allah ya yarda shekarar 2019 zata zamar mai mafi Alheri.
A cikin shekarar data gabatane dai mujallar Fim ta ruwaito cewa Adamun ya saki matarshi abinda har zuwa yanzun be yi magana akai ba.
0 Comments:
Post a Comment