Friday, 11 January 2019

Tsohon dan kwallon Najeriya ya baiwa shugaba Buhari kyautar motar miliyan 50 yayi yakin campaign na zabe

Home Tsohon dan kwallon Najeriya ya baiwa shugaba Buhari kyautar motar miliyan 50 yayi yakin campaign na zabe

Anonymous

Ku Tura A Social Media
Tsohon dan kwallon Najeriya ya baiwa shugaba Buhari kyautar motar miliyan 50 yayi yakin campaign  na zabe

Tsohon tauraron dan kwallon Najeriya, Daniel Amokachi ya baiwa shugaban kasa, Muhammadu Buhari kyautar mota kirar Marsandi G-Wagon 2016 wadda ake sayarwa akan kudi miliyan 50 dan yayi yakin neman zabe.

Share this

Author: verified_user

0 Comments: