Idan Atiku ya ci zabe zai maida hankaline wajan azurta kanshi da abokanshi>>Inji rahoton kasar Amurka
Wata kungiya me zaman kanta a kasar AMurka Eurasia dake sa ido akan harkokin siyasar Duniya ta bayyana cewa idan dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ya lashe zaben 2019 to zai azurta kanshine da abokanshi.
0 Comments:
Post a Comment