MAHAIFIYAR SHEIHK DAURAWA TA RASU Home › LABARAN HAUSA › MAHAIFIYAR SHEIHK DAURAWA TA RASU ✔ Anonymous LABARAN HAUSA Ku Tura A Social Media Inna lillah Wa Inna ilaihi Rajiun Allah Ya Yiwa Mahaifar Sheikh Aminu Daurawa Rasuwa Za'ayi Janaiza A gidansaa Na Unguwar 'Yar Akwa Kusa Da Darussunnah Ko Makarantar Zam - Zam Da Misalin Karfe Sha Daya Na Safe Insha Allahu.
KARANTA KAJI: YAZAMA DOLE MU SALLAMI GWAMNATIN BUHARI SABODA BABU ABINDA TA TSINANAWA 'YAN NIGERIA - ZAHARADDEN SANI
0 Comments:
Post a Comment