Saratu Gidado Na Nema Wa Tsohuwar Jaruma Bilkin R.K. Agajin Gaggawa.
Post by <> samaila umar lameedo
Ga abin da fitacciyar jaruma Hajiya Saratu Gidado (Daso) ta rubuta:
"Wannan baiwar Allah da mu ka yi hotuna da ita sunan ta BILKIN R.K.
Tsohuwar jarumar films din Hausa ce. Ta yi zamani da su Hindatu Bashir da marigayiya Biba. Ta bada gudunmawa sosai don ci-gaban films.
Ta na fama da ciwon sabara da ciwon kirji da "low blood". Ta rame sosai. Ba ta da mai taimako sai Allah. Ga ta marainiya kuma ba ta da d'a, ga shekaru sun hau mata.
Wanda Allah ya nufa ya na iya taimaka mata da kudin magani ko kayan abinci.
Ga lambar wayar ta nan 08036144627 mai so ya yi magana da ita.
Ko kuma ta bank details di na:
Saratu Gidado
Zenith Bank
1003795458
Ita ta ba ni izini in sanar wa jama'a ko za a dace.
Allah ya bada ikon taimakawa."👏
Sources:Fim magazine
Tuesday, 4 June 2019
Author: Anonymous verified_user
RELATED STORIES
Kalli wasu kyawawan hotunan hassana muhd wanda suka birge mutane sosai. Kalli wasu kyawawan hotunan hassana muhd wanda su
Adam A Zango Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Nake Auri saki .Adam A Zango Ya Bayyana Dalilin Da Ya Sa Nake Aur
Kalli sabbin hotunan maryam yahaya na 4+4 next level wanda suka ja hankalin mutane sosai.Kalli sabbin hotunan maryam yahaya na 4+4 next le
Masulhunta na masana,antar kannywood sun sulhunta rigimar dake tsakinin hadizq Gabon da mustapha naburaska.Masulhunta na masana,antar kannywood sun sulhunta
Kalli hotunan auren rahama sadau da sadiq sani sadiqKalli hotunan auren rahama sadau da sadiq sani sa
Kalli Wasu Zafafan hotunan Adam A Zango Tare Da Amaryarsa Dq yaran shi Kalli Wasu Zafafan hotunan Adam A Zango Tar
0 Comments:
Post a Comment