Showing posts with label Nura m inuwa. Show all posts
Showing posts with label Nura m inuwa. Show all posts

Monday, 17 September 2018

[Music] :- Sabuwar wakar Nura M Inuwa - Tarbiyya

[Music] :- Sabuwar wakar Nura M Inuwa - Tarbiyya


Sabuwar wakar nura m inuwa wace yayiwa matarsa mai suna ” Mai Tarbiyya” inda yake tayata murnar cikar shekarar haihuwarta.
Wakar gaskiya tayi dadi sosai.
GA KADAN DAGA BAITIN WAKAR:-
– Kai mai tambaya hali jarine cikin mutane
– Jigon tafiya happy birthday nake wa matata mai tarbiyya
– Koba tambaya hali jarine cikin mutane
– Jigon tafiya happy birthday ke mukewa kyakkyawa mai tarbiyya
– Kai mai tambaya hali jarine cikin mutane
– Jigon tafiya kyau na dabi’a ke ake kwatance dadin kwai kwaya
– Nasa Allahu kaliqin sarkina mai bani yau da gobe
– Wanda yayo mai kudi talakawa bai wariya da zabe

Click Download Now 👇🏻👇🏼👇🏿

DOWNLOAD NOW

Friday, 10 August 2018

Music :- Nura.M Inuwa - Ku gyara Zama

Music :- Nura.M Inuwa - Ku gyara Zama

[MUSIC] Nura M Inuwa Gu Gyara Zama Wasa Anfara

ya kawo muku wata sabuwar wakarsa me suna
(Ku Gyara Zama Wasa anfara )
GA KADAN DAGA CIKIN BAITOCIN WAKAR
– KU GYARA ZAMA ZANA FADAMUKU YAU WASA ANFARA
– SHINYE RUBUTU HIDIMA DA KUDI SE IN ANTARA
– NAYI RAWATA TAI KYAN KALLA AN WATSAN NAIRA
– ME IYA ZANCE KOMAI ZE FURTA SE YA GYARA
– SHI NA KRAYA AKASANSHI DAYI MAGGI YA KARA
Audio Player
00:00
00:00

Wednesday, 25 July 2018

[Audio Album] :- sabon Album ( Manufarmu ) from Abnur House 2018

[Audio Album] :- sabon Album ( Manufarmu ) from Abnur House 2018


Sabon album din da ya fita kwana biyu da suka wuce na manyan mawaka tare da matasan mawaka mai suna ” Manufarmu ” Wanda Kamfanin Abnur Entertaiment ta dauki nauyin saki duk tsakiyar shekar karkashin mawaki nura m inuwa.
Dalilin yin wannan album mawaki nura m inuwa yace”
Kamar yadda nasan ban isa  na daukaka wani ba, Haka na yarda ban isa na  durkusar da wanda Allah  yaso ya daga ba.
Ina mai farin cikin bayyana muku wannan poster a matsayin sabon Album dinmu na tsakiyar shekar  wanda na yanke shawarar zan dingayinsa da mawaka a ko wace tsakiyar shekara saka makon korafin masoyana na rashin sakin Album Akai Akai  da banayi , wannan shirine musamman dan bada gudunmawa ga yan uwana mawaka badan nura ya isaba ko kuma na kai kaina wani guri ba.
Manufarmu itace kowa yasan da babu dan koyo  da ba a sami gwani ba, salon zaici  gabane har zuwa kan mawakan dama  ban sansu ba indai sunda basira.
A karshe ina mai jan hankalinmu da mu dogara ga Allah akan komai.
SUNAN MAWAKAN DA SUKE CIKIN WANNAN ALBUM DIN:-

1- Nura M Inuwa 2- Annur H Banur 3- Faruk M Inuwa 4- Shamsu Alale 5- Anas A Ibrahim 6- Sani B haruna 7-Ali Show
Gamai bukatar wannan Album to ya garzaya kasuwa domin siyan dai dai ko sari.
GA Waka daya daga ciki ku dandanata.
Audio Player
00:00
00:00


Source :- Arewablog.com

Tuesday, 24 July 2018

Audio :- Sabuwar wakar Nura m inuwa - hujjata

Audio :- Sabuwar wakar Nura m inuwa - hujjata




Tofa sabuwar wakar nura m inuwa da ya fitar mai taken hujjata ko meye hujjar tasa sai dai kun saurara domin ku nishadantu da wannan wakar kawai ku dakkota.
ba wani abu kawai ku saurara zakuji abinda mawakin yazo muku dashi domin jin sakon.

Download and Enjoy Now!


Source :- www.wakoki.com.ng

Friday, 6 April 2018

Music:- Nura M Inuwa Ft Umar M Shareef - in Hajara

Music:- Nura M Inuwa Ft Umar M Shareef - in Hajara

Albishirin ku Ma'abota sauraren wakokin hausa a yau nazo muku da wakar manya manya mawaka Nura M Inuwa Da Umar M Shareef mai suna "Hajara".wannan waka dai tayi dadi sosai wanda sunyi tane akan soyayya wanda sanin ku ne sun iya wakar soyayya Wanda duk iya kalamai masu tasiri a zuciya an zuba su a wannan wakar.


DownLoaded Music here

Wednesday, 28 March 2018

Music:- sabuwar wakar Nura M inuwa mai suna (Auren Sunnah)

Music:- sabuwar wakar Nura M inuwa mai suna (Auren Sunnah)

Abishirinku ma'abota sauraren wakokin a yau nazo muku da sabuwar wakar nura inuwa ta aure mai suna "Auren Sunnah" wanda yayiwa wasu masoya ma'aurata Allah ya basu zama lafiya.

A halin yanzu dai mawakin yana kasa mai tsarki wajen ummarah Allah yasa ayi lafiya a dawo lafiya. 
Wannan wakar tayi dadi sosai kada ka bari a baka labari. 

Download Music here

Saturday, 10 March 2018