Thursday, 5 July 2018




Ku Kalli yanda Angon Hauwa Indimi, Muhammad 'yar'adua ke wa gwauraye gwalo

Home Ku Kalli yanda Angon Hauwa Indimi, Muhammad 'yar'adua ke wa gwauraye gwalo

Anonymous

Ku Tura A Social Media

A makon daya gabatane aka yi auren diyar attajirin dan kasuwa, Hauwa Indimi da angonta, Muhammad 'yar'adua, wadannan karin hotunane dake nuna yanda shagalin bikin ya gudana, a wannan hoton na sama, Ango, Muhammad 'Yar'adua ne ke gwalo, ga dukkan alama yanawa gwaurayene wannan gwalo bayan da ya wuce daga matsayin.

Muna musu fatan Allah ya sanya Albarka a wannan auren nasu ya kuma basu zuri'a dayyiba.

Ga karin hotuna.


Share this


Author: verified_user

0 Comments: