Friday, 5 October 2018




Kasar Faransa zata saida kadarorin kasar dan biyan bashin da yayi mata katutu

Home Kasar Faransa zata saida kadarorin kasar dan biyan bashin da yayi mata katutu

Anonymous

Ku Tura A Social Media
'Yan majalisar dokokin Faransa sun kada kuri’a da gagarumin rinjaye kan kudurin shugaban kasar Emmanuel Macron na sayar da tashoshin jiragen saman birnin Paris uku, a wani bangare na shirin shugaban na samun karin kudade don biyan basuka.
cigaba da karatu »

source https://www.hutudole.com/2018/10/kasar-faransa-zata-saida-kadarorin.html

Share this


Author: verified_user

0 Comments: